Shugaban yan sandan Jahar Katsina CP Idris Dauda Daban ya karrama wani jami’in dan sanda mai suna PC Nura Mande da ya tsinci kudi...
Sunayen Yan Takarar Da Babu Cikin Inec. Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan Bashi Cikin Yan Takaran Sanatoci Da Takwaransa Godwill Akbpabio Da Gwmanan Jihar...
Bayern Munich Ta Kammala Kulla Kwantaragi Da ManeKungiyar Bayern Munich ta tabbatar da kammala kulla yarjejeniya da Sadio Mane a yau Laraba daga kungiyar...

A safiyar jiya ne kotun shari’ar Muslunci da ke zaman ta a kofar kudu cikin birnin Kano ta cigaba da sauraren Shari’ar malamin addinin...
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi na kasa, Chris Ngige, ya tabbatar da cewa ba da dadewa ba za a kawo karshen yajin-aikin...
Daga Hadi Bawa, Abuja Shekaru da yawa da suka wuce, tun cikin karni na goma-sha-biyar (15), al’umar masarautar Bantu, da ake kira da “Ankole”...
Daga Muhammad Abdullahi, Kano Malam Shu’aibu Mai dalilin sure ya bayyana, a ko wacce rana sai jama’a sun zo neman a hada su aure,...
Daga Hadi Bawa Hakim at Yaki da Cin Hanci da Rashawa mai Zaman Kanta a Nijeriya (ICPC), ta gano wasu miliyoyin Nairori da tsohon...
ASIBITIN LIKITOCI NA MATA ZALLA DA MATA KE DUBA MATA. FATIMA MEMORIAL MATERNITY AND CHILDREN CLINIC. Na lura yadda mutanen hausawa musulmi na...
Kimanin maniyyata 554 daga jihar Katsina ne suka tashi daga filin jirgin saman Umaru Musa Yar’adua zuwa filin jirgin sama na sarki Abdulazeez a...