Wani jirgin ruwa ya kife da Dalibai Yan Makaranta A babban Dam din Bagwai dake jihar Kano Majiyarmu ta GARKUWA ta ruwaito cewa,...
Month: November 2021
Kotun shari’ar musulunci ta 2 a Katsina, ta yanke hukuncin daurin watanni shida a gidan yari, ko biyan tara ta Naira 20,000 ga wasu...

Da yawan Al’uma sun yi yakinin cewa, duk mai rai ba zai tafi da abin duniya cikin kabari ba don ya amfana. Amma wani...

Wani yaro ya boye cikin injin jirgin sama, kusa da farfela, a yunkurin sa na barin kasarsa zuwa kasar waje Kafin jirgin ya...
Hukumar kwastam ta kasa a Jibiya ta jihar Katsina, ta kama wasu mutane uku da take zargin su da fasa kwaurin milyoyin Naira...
Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya kai ziyarar ta’aziyyar rasuwar Gwaggo Rakiya Kabir Usman, matar marigayi sarkin Katsina, Alhaji Kabir Usman...
Hukumar ɗakile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce an samu ƙarin mutum 110 da suka kamu da cutar korona a Najeriya. Alƙalumman sun...
Rohotanni dake zoma Kafar The Fact 24 na nuni da cewar an gano ma’adanin Zinari a Kauyen Zandam dake cikin Karamar Hukumar Jibia...
A ranar 27/11/2021, Mai Girma Sanata Yakubu Lado Danmarke, Dan Takarar Gwamnan jihar Katsina a tutar jam’iyyar PDP a zaben 2019...
Fasinjojin a tashar jiragen kasa ta Rigasa da ke Kaduna sun koka kan yadda suka ce ’yan ka-yi-na-yi sun sare tikitin tare da tsawwala...