tare da Ruhoton Katsina post Wata tawagar jami’an babban bankin duniya karkashin jagorancin babban jami’in bankin a Najeriya Farfesa Shubham Chaudhuri ta zo jihar...
Month: February 2022
Masarautar Katsina ta bayyana cewa, takardar da ta tura ma Farfesa Sani Abubakar Lugga ta neman bayaninsa, ba ta yi haka ba ne da...
Wata Makarantar al’umma mai suna “Gafai Community Secondary School, a ranar Litinin da ta mika shugabancin makarantar na kwana daya ga wasu zakarun...

An yaba ma shugabannin kungiyar cigaban matasan Arewa da aka kaddamar a ranar Lahdin da ta gabata. Dan majalisa mai wakiltar Katsina, Hon. Ali...
A jiya Lahadi 20/2/2022 ne, aka rantsar da shugabannin kungiyar cigaban matsaan Arewa ta kasa reshen jihar katsina, a taron da aka gabatar a...
Daga Abubakar Isah Hassan Unguwar Unwalar Jan-gefe dake bayan Jami’ar Alqalam University, tana ɗaya daga cikin manyan unguwanni masu tasowa cikin sauri a jihar...
An bayyana cewa, Najeriya ta yi hasarar mutane dubu biyu da talatin da takwas, a cikin shekaru Hamsin da ukku da suka gabata,sakamakon hadurran...

Malamai, shugabanni gami da ƙungiyoyi na ci gaba da kai ziyarar jajantawa tare da dubiya ga Shaikh Yakubu Musa Hassan Katsina (Sautus-Sunnah) tun bayan...
Hotunan Shugaban Jamiyyar APC na Jihar Kano Abdullahi Abbas yayin karbar shaidar tabbatar dashi a Matsayin Shugaban na Jihar Kano daga uwar Jamiyya ta...
Rundunar Yansandan Jihar Katsina ta samu nasarar cheto wasu mata guda hudu da Yan Bindiga suka yi Garkuwa da su daga Karamar Hukumar Malumfashi....