Mai neman Takarar Gwamnan jihar Katsina a ƙarƙashin Inuwar Jam’iyyar APC Umaru Abdullahi Tsauri (TATA), ya Ƙaddamar da shirinsa na shiga jerin ‘yan takarar...
Month: May 2022

Gwamnatin jihar Katsina ta amince da bada aikin samar da magudanun ruwa da zai lakume sama da naira Biliyan hudu a garuruwa arba’in da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, ta sake samun nasarar ceto wasu mutane goma sha biyu da wasu masu safarar mutane ke yunƙurin tsallakawa da...
Gwamna Aminu Bello Masari ya yi kira ga ‘yan siyasa da su dauki turbar da za ta tabbatar da ɗorewar siyasa da kuma zaman...
Cikin Hutuna Fitowar Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Dr Abdulmumini Kabir Usman CFR, daga fadarsa a Unguwar Ƙofar Soro, domin halartar bikin hawan barakin...