
Rijistar Katin Zabe
Mai shari’a Mobolaji Olajuwon na babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya umurci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa da cewa kada ta tsaida rijistar katin zabe a ranar 30 ga watan Yunin shekarar 2022.
Kotun ta ba da umarnin dakatarwa ta wucin gadi biyo bayan sauraron wani kuduri da SERAP ta fitar, inji majiyar POPULAR NEWS HAUSA ta LEADERSHIP.
Please follow and like us: