Mai neman zama gwamnan jihar Katsina injiniya Muttaqa Rabe Darma, ya bayyana cewa, idan har ya samu darewa kujerar mulki, ba zai ciyo ma...
ABDULAZIZ NASIR
In ji Cibiyar Tallafa wa Gajiyayyu ta AGB An zargi gwamnatin Jihar Kano ta Abdullahi Umar Ganduje da yunkurin yin katsalandan a shari’ar da...
Kwamitin gudanarwa na masallacin Juma’ar ‘yan majalisa dake Apo Legislative Quarters a Abuja, ya dakatar da babban limami Sheikh Nurudden Khalid saboda sukar...
Obi na Onitsha, Igwe Nnaemeka Alfred Achebe ya bayyana cewa, ya kuduri aniyar ya hau jirgin Abuja zuwa Kaduna da wasu ‘yan bindiga suka...
Kasar Ghana ta saukaka ka’idojinta na cutar Covid-19. A cikin jawabinsa na 28 akan cutar Covi-19, Shugaba Akufo-Addo ya ba da sanarwar sabunta matakan...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja,da mai shari’a Emeka Nwite ke jagoranta,ta ki amincewa da bukatar bada belin DCP Abba...
‘Yan jarida da dama na kasar Tunisia, sun gudanar da zanga-zanga a jiya Juma’a domin neman ‘yancin ‘yan jarida da kuma neman a...
Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan tawaye a yankin Tigray da suka shafe watanni 17 suna yaki da sojojin Habasha, sun kuduri aniyar tsagaita...
Shugaba Filipe Nyusi na Mozambique ya nace cewa, kasarsa tana karfafa tattaunawa a rikicin Ukraine da Rasha, a lokacin da ya tarbi takwaransa...
Jami’an Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin kasa Tu’annati EFCC, sun yi awon gaba da sohon Gwamnan Jihar Anambra, Willie Obiano. An kama...