A safiyar jiya Lahadi ne, gwamnatin kasar Chadi da kungiyoyin ‘yan adawa suka fara tattaunawar zaman lafiya a birnin Doha. Sai dai an...
ABDULAZIZ NASIR
Rasha ta tsare mutane sama da 250 saboda zanga-zangar nuna adawa da “ayyukan soji” da kasar ta ke yi a Ukraine, yayin da...
tare da Rahoton jaridar Vanguard Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a yau Talata, ta kori Gwamna David Umahi na Jihar Ebonyi...
Ofishin jakadancin Iran a kasar Ukraine ya bayyana cewa, har yanzu yana ci gaba da gudanar da ayyukansa na ci gaba da bibiyar halin...
Shugaba kasar Iran Raisi ya ce, ashirye kasarsa take ta taka rawa wajen maido da zaman lafiya a Uknaine. A jiya Lahadi ne...
tare da Ruhoton Katsina post Wata tawagar jami’an babban bankin duniya karkashin jagorancin babban jami’in bankin a Najeriya Farfesa Shubham Chaudhuri ta zo jihar...
Masarautar Katsina ta bayyana cewa, takardar da ta tura ma Farfesa Sani Abubakar Lugga ta neman bayaninsa, ba ta yi haka ba ne da...
Wata Makarantar al’umma mai suna “Gafai Community Secondary School, a ranar Litinin da ta mika shugabancin makarantar na kwana daya ga wasu zakarun...

An yaba ma shugabannin kungiyar cigaban matasan Arewa da aka kaddamar a ranar Lahdin da ta gabata. Dan majalisa mai wakiltar Katsina, Hon. Ali...
A jiya Lahadi 20/2/2022 ne, aka rantsar da shugabannin kungiyar cigaban matsaan Arewa ta kasa reshen jihar katsina, a taron da aka gabatar a...