Da Safiyar Yau Juma’a A Garin Abukur Dake Karamar Hukumar Rimi A Jihar Katsina An Samu Wata Bishiya Dauke Da Rubutu Kamar Haka: MUHAMMADU...
Al-Ajabi

An samu wata fasihiyar Yarinya mai suna Zainab A. Zamsarf da Allah ya bata baiwar zanen Calligraph Art. Wato ita dai wannan Yarinya mazauniyar...
Al’ajabi: yadda ka haifi akuya da ido hudu (4) baki biyu ( 2) a garin bakori katsina Daga: Aliyu Usman Bakori “Wani babban abun...
#KATSINA Hasumiyar Gobarau Mai Dimbin Tarihi. Wannan wurin shine inda ake amfani dashi wurin hange in mayaka sun tunkaro garin Dikko haka kuma shine...
Hotuna Masu cike da abin mamaki waɗanda aka ɗauke su cikin salon nuna Kwarewa da Burgewa da wata Yarinya Ƴar asalin ƙasar Kenyan 🇰🇪...
Daga Zaharaddeen Gandu Ƙasar Dubai ta ƙaddamar da wani baƙin lu’u-lu’u mai nauyin carat 555.55 da aka yi imanin ya fito daga sararin samaniya,...

Da yawan Al’uma sun yi yakinin cewa, duk mai rai ba zai tafi da abin duniya cikin kabari ba don ya amfana. Amma wani...

Wani yaro ya boye cikin injin jirgin sama, kusa da farfela, a yunkurin sa na barin kasarsa zuwa kasar waje Kafin jirgin ya...
DARASIN RAYUWA. Wannan Mutumin sunansa Sen Author Nzeribe, kasurgumin mai kudi ne ya shahara ba ma a Nigeria ba har Africa baki daya,...
Wata budurwa ’yar kasar Palasdin da aka kulle saurayinta na tsawon shekara 16 a gidan yari ta jira shi har sun yi aure,...