Arzikin Dangote ya ƙaru da dala biliyan biyu. Wanda ya ƙaru matuƙa yayin da yake yunƙurin kammala shekarar 2021 da arzikin da bai taɓa samu...
Kasuwanci

Kamfanin jiragen sama na Emirates, mallakin kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ya dawo da harkokinsa a Najeriya, bayan wata tara da ya daina yin...
Wanna shi ne karon farko da aka bude bikin baje kolin kayayyakin Sana’o’in hannu na mata na duniya karo na 12 a kasar Niger,...

_B.Y. Khaleel da Rahoton Daily Trust. ’Yan Najeriya sun koka kan irin caje-cajen ba siɗi ba sa-ɗa-ɗa da bankuna ke masu ba ƙaƙkautawa...
Majalisar ministoci a tarayyar Najeriya ta zabi watan Afrilu na shekara ta 2022 a matsayin lokacin da kamfanin zirga-zigan jiragen sama na...
– Lawal Aliyu Daura Zagayen kwamitin ga gidajen sayar da man fetur a cikin garin Katsina ya biyo bayan karancin man fetur da aka...
Kamfanonin sadarwa na MTN da Airtel sun samu lasisin Bankin Sabis na Biya (PSB) daga Babban Bankin Najeriya (CBN). Wannan na nufin manyan kamfanonin...
Wani kamfanin na kasar China, ya kulla yarjejeniyar gina kamfanin siminti da Dahiru Mangal na dala miliyan $600 a Jihar Kogi A wani bangare...
_Khaleel Y. Katsina ’Yan kasuwa masu sana’ar sayar da kayan abinci da kuma masu sana’o’in da ke da alaƙa da amfani da suga na...

Masu ababen hawa sun alakanta dawowar dogayen layukan da aka yi a gidajen man da ke fadin jihar Taraba da yin tara....