Datse Kafofin Sadarwa a Katsina|| YA TA’AZZARA FARMAKIN ’YAN TA’ADDA Kamar yadda ƙungiyar nan ta haɗin kai da samar da ci gaba ta garin Daudawa...
Labari
GASAR SUKUWAR DAWAKI TA KAYATAR SOSAI A MAI’ADUWA TA JIHAR KATSINA. Da yammacin ranar Juma’a 08/10/2021, aka gudanar da kasaitattar sukuwar kasa da kasa,...
Aƙalla mutum uku suka mutu da kona gidaje 15, ciki harda fadar masarautar Aborshi na al’ummar Izombe da ke karamar hukumar Oguta a jihar...
An sace wayar sabon kwamandan yan bangar da aka dauka aiki domin ya maganace matsalar satar waya a unguwar Ja’en da ke Kano. Kwamanda...

HUKUMAR ’YANSANDAN A ZAMFARA SUN YI NASARAR CETO MUTANE 187 DA YAN BINDIGA SUKA YI GARKUWA DA SU Daga Hussaini Ibrahim, Gusau Rundunar ‘yan...

Hukumar ‘Yansanda ta jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin CP Sanusi Buba, PSC, ta samu nasarar damƙe matar da ta damfari wani zunzurutun kuɗi har Naira...
An samu rabuwar kai mai tsanani tsakanin manyan ‘yan siyasar arewa da na kudancin Najeriya kan tikitin shugabancin kasa a zaben 2023. Yayin da...