Gidauniyar jinkai da Dahiru Mangal Foundation, da bada tallafi ga marasa lafiya da suka zarce 700 a Katsina. Jinkan ya shafi lalurori daban-daban suka...
Kiwon Lafiya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta coronavirus. Yaya zan kare...
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce karin mutum 1,139 ne suka kamu da cutar korona a faɗin ƙasar ranar Alhamis...

Masassarar Lassa ta yi sanadin mutuwar mutane tamanin a jihohi goma sha bakwai da babban birnin tarayya Abuja, tun farkon wannan shekara ta 2021.Cibiyar...
Kasar Burtaniya ta tabbatar da samun mutum dari da sittin da suka kamu da sabuwar cutar Corona nau’in Omicrom, yayin da Dokar da kasar...
Rahotanni da muka samu daga Nageriya sun bayyana cewa majalisar wakilai ta kasar ta kira ga cibiyar kula da cututtuka ta kasar NCDC...
Shugaban kasar chaina Xin Ping ya yi alkawarin bawa kasashen Afirka alluran riga kafin cutar Covid 19 biliyon guda. Shugaban yayi wannan alkawarin...
Hukumar ɗakile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce an samu ƙarin mutum 110 da suka kamu da cutar korona a Najeriya. Alƙalumman sun...
Wani Nau’in Cutar CORONA da ake yi ma lakabi da Omicron ya bulla a kasar Balgium. kasar Balgium ta zama kasar Turai ta daya...
Shugabar Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), Farfesa Mojisola Adeyeye, ta ce Najeriya na dab da fara sarrafa rigakafin COVID-19...