Daga Abubakar Isah Hassan Unguwar Unwalar Jan-gefe dake bayan Jami’ar Alqalam University, tana ɗaya daga cikin manyan unguwanni masu tasowa cikin sauri a jihar...
Ra’ayi

A ranar 28 ga Nuwamban bara, ’yan Boko Haram sun yanka manoma fiye da 40 a garin Zabarmari da ke Jihar Borno amma maimakon...
Daga Datti Assalafiy Tun jiya ake shiri a wasu jihohin Arewacin Nigeria, yau za’a fara fitowa zanga-zanga domin bayyana bakin ciki da damuwa...
Comrade Yahaya M Abdullahi Masu karatu ganin halin da muke ciki a wannan yanki namu ko ince a wannan zamanin namu na mayar da...
Ya bayyana haka ne a ranar Talata bayan Kwamitin Wasannin da Cigaban Matasa na Majalisar ya bukaci a kara kudin abincin matasan na...

Ba zai yuyu mutum yayi addini ba sai bisa wata fahimta, wannan ba ƙungiyanci ba ne. Amma duk lokacin da ƙungiyarka ta koma ma’aunin...
Adaidai Lokacin Da Davido Ke Tallafawa Marayu Da Kuɗi Miliyan 250, Shiko Sanata Barau Ƴan Wasan Kwaikwayon Kannywood Yake Tallafawa Da Abubuwan Da Suka...
_Fatima Muhammad Wada Da yawan mata sun gaza samo bakin zaren sahihiyar hanyar da za ta sa Namiji ya sosu so na gaskiya. Wasunsu...
Rayuwar Bazawara Na Cikin Hatsari Babu abinda yafi mutuwar aure musiba da tashin hankali a rayuwar aure. Duk lokacin da naga bazawara hankali na...
yawan ganin miskilai a matsayin mutane masu girman kai ko raini da wulakanci saboda shiru-shirunsu, sai dai kuma ba haka abin yake ba, dabi’arsu...