Tare da rahoton Mobile Media Crew A ranar litinin 18/04/2022 ne kungiyar Baba Buhari “FOR ALL” ta mika ma Gwamnati Jihar Katsina buhunnan shinkafa...

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta dakatar da yunkurin da kungiyoyin masu safarar miyagun kwayoyi da ke kasar...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a wata ziyara day a kai da dare a babban asibitin Monguno, a ranar Asabar da ta gabata,...
Jigon jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Sanata Kabiru Marafa ya bayyana dalilansa na ficewa daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar PDP. Majiyarmu ta ruwaito a...
A jiya Assar ne Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya bada sanarwar duk wanda zai tsaya takara a 2023 ya ajiye mukamin...
Kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi Abubakar Sulaiman, a jiya Asabar, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar APC, zuwa jam’iyyar PDP. Shugaban majalisar wanda shi...
‘Yan bindiga da dama ne suka kai hari a kauyen Gwada da ke karamar hukumar Shiroro a jihar Neja, tatre da hallaka dan sanda...
Hukumomin kasar Senegal sun kori daraktan wata asibitin gwamnati tare da ma’aikatan da ke bakin aiki a ranar da wata mata mai juna biyu...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Juma’a da Litinin 15 da 18 ga wannan wata na Afrilu a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan...
A yau Litanin Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina, ta sami nasarar Hallaka Barayin daji guda biyu. Kakakin rundunar Asp Gambo Isah ne...