Wasu yan bindiga sun kashe Babban Limamin Masallacin Jumu’a na garin Sabon Garin Bilbis mai suna Liman Malam Adamu dake a karamar hukumar Faskari...
Gwamna Aminu Bello Masari
Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya jaddada cewa gwamnatin jihar Katsina za ta ci gaba da goyon bayan duk wani shiri da...
Gwamna Aminu Bello Masari ya bayyana cewa samun taimako na kai tsaye ga manoma ta hannun gwamnatocin jiha kananan hukumomi zai taimaka kwarai wajen...

DAGA KATSINA:- Gwamna Aminu Bello Masari Ya buɗe Taron Shuwagabannin Majalisun Jihohin Najeriya. Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin...