Hukumar ɗakile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce an samu ƙarin mutum 110 da suka kamu da cutar korona a Najeriya. Alƙalumman sun...
Katsina
Daga Usman Umar Katsina Rahotannin da ke shiga mana yanzu sun tabbatar mana da cewa wasu ƴan bindiga da miyagun makamai sun shiga...
Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina kuma Shugaban Kwamitin Tsaro na Jihar Dr.Mustapha Muhammad Inuwa,yace ba wai an sanya dokar shawo kan matsalar tsaro bane...
Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari,ya mika Kasafin Kudi na shekarar 2022 da yawanshi ya kai naira biliyan 340 da miliyan 900 ga...
Kwamishinan matasa, jinkai da wal-wala, Honorable Sani Aliyu Danlami a lokacin dayake mika tallafin magunguna da kayan abinci da sauran kayan masarufi a asibitin...
– Lawal Aliyu Daura Zagayen kwamitin ga gidajen sayar da man fetur a cikin garin Katsina ya biyo bayan karancin man fetur da aka...
Shugaban Ma’aikatan Fadar Gidan Gwamnatin Jihar Katsina, Alhaji Muntari Lawaly bayyana cewa shirye- shiryen gwamnatin jihar Katsina sun yi nisa domin ganin an gudanar...

Wadannan su ne wasu daga cikin hotunan mutanan da ’yan bindiga suka kashe a garin batsari jiya talata 9/11/2021 a cikin dare. Harin dai...
An kama motocin bus ɗin Ondo Amotekun maƙare da waɗannan matasa da kuma wasu makamai daban-daban kamar bindigogi, takuba, wukake a cikin motocinsu. Suna...
Daga Comrade Yahaya M Abdullahi A shigar da suka yi da tsakar rana a ƙauyen Inonon Madawaki, dake ƙarƙashin ƙaramar Hukumar Sabuwa ta Jihar...