Daga : Abu Msanawa Rundunar Yan Sanda Ta Jihar Katsina ta kame wasu matasa biyu da ake zargin yan Kungiyar Asiri ne. Kamar yadda...
Tsaro
Yau 16 ga watan Nuwamba na wannan shekara Dalibanda yan Bindiga Suka yi awon gaba da su a Kwalejin Yauri dake Jihar Kebbi Ke...
Wani dan bindiga da ya shiga hannu a Jihar Sakkwato ya fallasa iyayen gidansu a cikin manyan ’yan siyasa. Kwamandan Hukumar Tsaro ta Sibil...
Ministan Tsaro Bashir Magashi, ya bayyana cewa matsalolin rashin tsaron da ake fuskanta sun haddasa barazanar Karancin abinci a Kasar, abin da ya kira...
Yandan sun harbe Martins ne a yayin zanga-zangar lumana da wasu fusatattun daliban jihohin Neja Delta suka yi a hedikwatar Kamfanin Raya Man Fetur...